rachelua_ha_psa_tn_l3/119/101.txt

22 lines
753 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Na kiyaye sawayena daga hanyar mugaye ",
"body": "Guje wa yin abin da ke mugu an yi magana game da ita sai ka ce tana guje wa yin tafiya akan hanyar da take ta mugunta. AT: \"Na guje wa yin abin da ke mugu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kiyaye sawayena ",
"body": "Anan \"sawaye\" na gabatad da dukkan mutum. AT: \"kiyaye kaina\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "lura da maganarka",
"body": "\"biyayya da maganarka\""
},
{
"title": "maganarka",
"body": "Anan \"magana\" na gabatad da dokokin Allah. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ban juya daga dokokin adalcinka ba",
"body": "Cigaba wa da biyayya da dokokin Allahan yi magana game da ita sai ka ce marubucin bai juya daga dokokin "
}
]