rachelua_ha_psa_tn_l3/146/03.txt

22 lines
645 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ga sarakuna",
"body": "Anan \"sarakuna\" na gabatad da dukkan shugabanin 'yan Adam. (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ga ɗan adam, waɗanda babu ceto gare su",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar \"tsirad da.\" AT: \"ga kowane mutum saboda ba su iya tsirad da kai\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ga ɗan adam",
"body": "\"ga yan Adam\" ko \"ga mutane\""
},
{
"title": "Sa'ad da ran mutum ya dena numfashi",
"body": "Wannan shine hanyar da'a don ta'allaka da wani na mutuwa\" (Dubi: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ya koma turɓaya",
"body": ""
}
]