"body": "Wannan aya yana da umurnin biye da dalilin domin umurnin. Idan harshenka na bukatar dalilin ya riga umurnin: \"Saboda abin da Yahweh yana yin domin ku, ku mutane masu adalci, yi murna kuma da yin godiya. sa'ad da kun tuna tsarkinsa.\" "
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"lokacin da kuka tuna da yadda ya ke da tsarki\" ko kuwa 2) \"ga sunansa mai tsarki,\" metonym domin \"gare shi.\" (Dubi: figs_metonymy) "