"body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"ayyukanka\" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi \"abin da ka yi.\" AT: \"da mene ne ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
"body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"ayyukan hannuwanka\" za iya bayana ta da sharaɗin dangi \"abin da hannuwanka ya yi.\" Kalman nan \"hannuwan\" (synecdoche) wata kalma ne domin dukan mutum. AT: \"Abin da ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns and figs_synecdoche) "
"body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana kalma \" tunane-tunanenka\" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi. AT: \"Abin da ka yi tunani\" ko \"Abin da ka shirya\" (Dubi: figs_abstractnouns)"