rachelua_ha_psa_tn_l3/60/01.txt

10 lines
420 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ka yashe mu",
"body": "An yi magana game da mutanen da suka ƙi Allah kamar ya jefa su. AT: \"kun ƙi\nmu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka kutsa cikin matsararmu",
"body": "An ba da izinin Allah ya ba magabtan Israilawa keta kariyarsu ana magana kamar yadda Allah\nda kansa ya aikata hakan. AT: \"kun ba wa magabtanmu damar kutsawa ta hanyar\nkariyarmu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]