"body": "Wannan yana bayanin dalilin da yasa Allah baya tsawatar musu game da hadayunsu.\nKalmomin \"koyaushe suna gabana\" yana nufin kasancewa a gaban Allah kuma yana nufin\ncewa mutanensa koyaushe suna miƙa masa hadayu na ƙonawa. AT: \"koyaushe\nkuna miƙa hadayu na ƙonawa gareni\" (Duba: figs_idiom)"