rachelua_ha_psa_tn_l3/44/09.txt

10 lines
566 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka maida mu kamar tumakin da aka ƙaddara don abinci",
"body": "Marubucin ya kwatanta Israilawa da tumakin da mutane ke yanka kuma suke ci. Kamar yadda tumaki ba su da ƙarfi a gaban waɗanda suka kashe su, haka Isra'ilawa ba su da ƙarfi a gaban\nmaƙiyansu. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kun ba wa magabtanmu\ndamar su kashe mu kamar yadda za su yanka tunkiya su cinye ta\" (Duba: figs_activepassive da figs_simile)"
},
{
"title": "ka warwatsar da mu cikin al'ummai",
"body": "\"ya sa muka zauna a kasashe da yawa\""
}
]