"body": "Yahweh yana baza ƙanƙara da sauki kamar yadda mutum zai baza yan gutsittsire gurasa. AT: \"Yana wasad da ƙanƙara da sauki, sai ka ce ita yan gutsittsire ne\" (Dubi: figs_simile)"
"body": "arubuci yana amfani da wannan tambaya don ya jadada cewa yana da wuya a jure wa yannayi sanyiida Yahweh ya yi sanadin. AT: \"babu wanda da zai iya zama cikin sanyi da ya aika.\" (Dubi: figs_rquestion)"
"body": "Marubuci yana magana game da dokokin Yahweh sai ka ce ita masinja ne. Kalma \"dokokin\" za'a iya fassara ta da wani fi'ili. AT: \"Yana ba da umurni ƙanƙara ta narke\" (Dubi: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"