rachelua_ha_psa_tn_l3/119/75.txt

10 lines
377 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "cikin amincinka kuma ka hukunta ni",
"body": "\"ka horar da ni saboda kana da aminci.\" Allah ya yi alkawuran ba wa mai adalci lada kuma ya azabta azzãlumai, don haka yana da aminci ya yi abin da ya ce zai yi."
},
{
"title": "bawanka",
"body": "Marubuci na nufin da kansa kamar \"bawanka.\" \nAT: \"ni, bawanka\" ko \"ni\" (Dubi: figs_123person)"
}
]