"body": "Marubusci yana jin daɗi cikin abin da Allah ya ce an yi magana game da sai ka ce kalmomin Allah abinci ne wanda an ɗanɗanar zaki zuwa ga marubuci. AT: \"Kalmominka suna da kyau kuma mai farantawa!\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Wannan suna mai zuzzurfar ma'ana \"basira\" za'a a iya bayyana ta kamar da fi'ili. AT: \"Na koya in gane abin da ke daidai\" (Dubi: figs_abstractnouns)"