rachelua_ha_psa_tn_l3/109/21.txt

18 lines
666 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ka yi mani alheri ... sabili da sunanka",
"body": "Wannan rokon ne domin Yahweh ya bi da shi da alheri. AT: \"bi da ni da alheri\" (Dubi: figs_idiom) ... \"sabili da shahararka\""
},
{
"title": "shan tsanani ne mai buƙata ",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama da kuma suna jadada cewa bai iya taimaki kansa ba. (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "zuciya ta kuma taji ciwo a cikina",
"body": "Anan Dauda yana magana game kasancewa cikin babban fid da zuciya kamar yadda zuciyarsa na kasancewa da rauni. AT: \"Ina cike da bakinciki da fid da zuciya\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]