"body": "Anan kalma \"gida\" na nuna da iyali. Kalmomin \"dukiya\" da \"arziki\" mafi muhimmin ci na nufi abu daya kuma na nuna yalwan dukiya. AT: \"Iyalinsa masu arziki ne sosai\" (Dubi: figs_metonymy da figs_doublet)"
"body": "Marubuci na magana game da albarkar Allah ga mutum mai tsoron Allall cikin lokaci mai wuya sai ka ce shi ne hasken da ke haskakawa cikin duhu. AT: \"Albarkun da mutum da ke tsoron Allah na karba daga Allah kamar haske wanda ke haskakawa cikin duhu\" (Dubi: figs_metaphor)"