rachelua_ha_psa_tn_l3/74/14.txt

10 lines
391 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Lebiyatan",
"body": "Lebiyatan wani dodo ne na teku. Yana wakiltar azzalumin makiyi. (Duba:"
},
{
"title": "Ka karya buɗaɗɗun maɓuɓɓulai da ƙoramai",
"body": "Ubangiji yana sa maɓuɓɓugai da rafuffuka suna gudana daga ƙasa kamar dai ya buɗe ƙasa\ndomin su gudana. Madadin fassarar: \"Kun sa maɓuɓɓugai da ƙoramu suka malalo daga ƙasa\"\n(Duba:"
}
]