rachelua_ha_psa_tn_l3/109/06.txt

18 lines
682 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka naɗa mugun mutum ... ka naɗa mai sãra",
"body": "Waɗannan jimlan biyu layi daya ne kuma jimlan \"mugun mutum\" da \"mai sãra\" na nufin mutum daya. (Dubi figs_parallelism)"
},
{
"title": "a hannun damansa",
"body": "\"a hannun daman maƙiyana\""
},
{
"title": "Idan aka shar'anta shi, bari a same shi mai laifi",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Lokacin da yana aka shari'a, bari mahukunta ya same shi mai laifi\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "bari addu'arsa a ɗauke ta zunubi",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"ɗauke addu'arsa zunubi\" (See: figs_activepassive)"
}
]