rachelua_ha_psa_tn_l3/101/07.txt

18 lines
563 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mayaudara ba zasu ... maƙaryata bazan",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ra'ayi daya kuma ana amfani da su tare a jadada yadda Dauda ba zaya yi hakuri da mutane masu yaudara ba. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": " a idannuna",
"body": "Anan \"idannuna\" yana nufi na shi Dauda da kansa. AT: \"a gabana\" ko \"cikin kasancewarna\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Duk safiya ... miyagu",
"body": "\"Yau da kullum\" (UDB) ... Wannan yana nufi da miyagun mutane. AT: \"miyagu"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]