"body": "Anan an kwatanta ruwa da rufe duniya yadda babban sutura na iya rufe wani abu gabaki daya. AT: \"Ka rufe duniya da ruwa gabaki daya\" (Dubi: figs_simile) "
"body": "Anan marubucin zabura yana magana game da ruwaye da ke janye sai ka ce suna gudu ne kamar daba bayan jin muryan Yahweh. Kalma \"gudu\" na nufi a yi gudu daga nan da sauri. AT: \"ruga daga nan\" (UDB) (Dubi: figs_personification)"