rachelua_ha_psa_tn_l3/147/19.txt

18 lines
888 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ya yi shelar maganarsa ga Yakubu, farillansa da dokokinsa masu adalci ga Isra'ila",
"body": "Waɗannan layi biyu na nufi abu daya kuma na jadada cewa Yahweh ya bayarda dokansa ga Isra'ila kawai. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "farillansa da dokokinsa masu adalci ga Isra'ila",
"body": "Jimlan na fi'ili za'a iya kawota daga layi na baya. AT: \"Ya yi shella farillansa da dokokinsa masu adalci ga Isra'ila\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "farillansa da dokokinsa masu adalci",
"body": "Kalmomin \"farillan\" da \"dokokin adalci,\" tare da \"kalma\" cikin layi na baya, dukkan na nufi da dokokin Musa. Idan harshen ka babu kalmomi da bambanta don waɗannan sharuddan, kana iya hada layin biyu zuwa cikin daya, yi amfani ko dai \"Yakubu\" ko \"Isra'ila\" don mutane da sun karbe su. (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]