"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Makiyan sun yi amfani da wuta don kashe samarinsu duka\" ko\n2) \"Samarinsu sun mutu da sauri a yaƙi kamar wuta tana ƙone busasshiyar ciyawa.\" Kada kuyi\nmagana cewa wadannan mutane sunyi amfani da bindiga. (Duba: figs_metaphor)"