"body": "Hanyoyi guda biyu suna da kamanceceniya da ma'ana. Kalmomin \"ƙofofi\" da \"ƙofofi\" suna nuni ga ƙofar haikalin. Marubucin yana magana ne da ƙofofin kamar suna mutum. Mai tsaron ƙofar ne zai buɗe ƙofofin. AT: \"Ku buɗe, ku ƙofofin dā\" ko \"Buɗe waɗannan tsoffin ƙofofin\" (Duba: figs_synecdoche)"