2020-06-02 14:31:55 +00:00
[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
2020-06-02 14:35:55 +00:00
"title": "fansassun Yahweh",
2020-06-02 14:39:55 +00:00
"body": "\"Fansassun\" na nufin da mutane wanda Yahweh ya ceta. AT: \"waɗanda Yahweh ya ceta\" (Dubi: figs_nominaladj)"
2020-06-02 14:31:55 +00:00
},
{
2020-06-02 14:39:55 +00:00
"title": "daga hannun maƙiyi",
2020-06-02 14:41:55 +00:00
"body": "Anan \"hannu\" na nufin da iko. AT: \"daga ikon maƙiyi\" (Dubi: figs_metonymy)"
2020-06-02 14:31:55 +00:00
},
{
2020-06-02 14:43:55 +00:00
"title": "daga gabas ... daga kuma kudu",
2020-06-02 15:27:40 +00:00
"body": "Anan umarnai hudu nan an bayar da su ne don a jadadacewa ya tara su ne daga ko'ina. AT: \"daga kowane umurni\" ko \"daga kowane sashi na duniya\" (Dubi: figs_merism)"
2020-06-02 14:31:55 +00:00
}
]