rachelua_ha_psa_tn/88/08.txt

10 lines
423 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka maishe ni abin rawar jiki a gare su",
"body": "\"Kun sanya ni abin ƙyama a wurinsu\" ko \"Saboda ku, suna kaduwa lokacin da suka gan ni\""
},
{
"title": "An shinge ni",
"body": "Ana magana game da yanayin marubucin wanda ya sa ya zama abin ƙyama ga abokansa\nkamar ana cikin rufewa a cikin wani sarari. AT: \"Kamar dai ina cikin kurkuku ne\"\nko \"Ina cikin tarko\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]