6 lines
303 B
Plaintext
6 lines
303 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Fushinka yayi nauyi a kaina",
|
|
"body": "Wannan yana magana ne game da fushin Allah ƙwarai da marubucin kamar dai fushin Allah abu ne mai nauyi wanda yake kwance akan marubucin. AT: \"Ina jin fushinku mai\ngirma\" ko \"Ina jin irin fushin da kuke yi da ni\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |