10 lines
456 B
Plaintext
10 lines
456 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "gama wurare masu duhu ",
|
|
"body": "Kalmar \"duhu\" wataƙila kwatanci ne na wurin da abubuwa marasa kyau ke faruwa ko kuma ga filayen da aka tura Isra'ilawa zuwa bauta, amma ya kamata a fassara waɗannan kalmomin a zahiri idan zai yiwu. (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Kada ka bari waɗanda ake zalunta su dawo cikin kunya",
|
|
"body": "\"Kada ka bari azzaluman mutane su ci nasara a kan wadanda aka zalunta su kunyata su\""
|
|
}
|
|
] |