rachelua_ha_psa_tn/127/01.txt

18 lines
919 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "ka tashi da wuri, ka dawo gida da latti",
"body": "Mutum wanda yake aikin ƙwarai sau da yawa ya kan tashi da wuri da safe kuma ya koma gida da latti da dare."
},
{
"title": "ci gurasar aiki tuƙuru",
"body": "Wannan shine salon zance. Gurasar sau da yawa na gabatad da abinci da mutum ke bukata kowace rana domin ya rayu. AT: \"yi alki tuƙuru domin bukatun ka na yau da kullum\" (Dubi: figs_idiom da figs_metonymy)"
}
]