rachelua_ha_psa_tn/138/01.txt

22 lines
970 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zan yi maka godiya da dukkan zuciyata",
"body": "Zuciya anan na gabatad da motsin zuciyarmu. Yin wani abu da gaske ko gaba daya an yi magana akan kamar yin ta tare da dukkan zuciyar mutum. AT: \"Zan yi godiya gare ka da gaske\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a gaban alloli",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Duk da haka daga gumakan karya da sun wanzu\" ko 2) \"gaban taron na sama,\" wanda yana nufi \"cikin sani malaikun cikin sama.\""
},
{
"title": "Zan rusuna ",
"body": "rusunawa a ƙasa alamar ce na aiki wanda ke gabatad da sujada da ban girma. AT: \"Zan yi maka sujada\" (Dubi: translate_symaction)"
},
{
"title": "maganarka",
"body": "Wannan na nufin da abin da Allah ya faɗa. AT: \"Abin da ka faɗa\" ko \"dokokinka da alkawuranka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]