rachelua_ha_psa_tn/78/23.txt

14 lines
500 B
Plaintext

[
{
"title": "ya umarci sammai",
"body": "Asaf yayi magana akan sararin samaniya kamar mutane ne masu ji da biyayya da umarnin\nAllah. AT: \"ya yi magana da sama\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Ya zuba masu manna su ci",
"body": "\"Ya sa manna ta faɗo daga sama kamar ruwan sama\""
},
{
"title": "abinci isasshe",
"body": "Cikakken sunan \"yawa\" za a iya fassara shi da sifa. AT: \"wadataccen abinci\" ko \"adadi mai yawa na abinci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]