rachelua_ha_psa_tn/48/01.txt

14 lines
650 B
Plaintext

[
{
"title": "cikin birnin Allahnmu a tsauni mai tsarki",
"body": "Wannan ishara ne ga Yerusalem, wanda aka gina akan Tsaunin Sihiyona."
},
{
"title": "Mai kyakkyawan tsawo",
"body": "\"Kyakkyawa kuma babba.\" Kalmar \"daukaka\" tana nufin yadda Tsaunin Sihiyona yake."
},
{
"title": "farincikin duk duniya, shi ne Tsaunin Sihiyona",
"body": "Anan kalmar \"ƙasa\" tana nufin duk wanda ke rayuwa a duniya. Ana iya fassara kalmar \"farin\nciki\" azaman aiki. AT: \"Tsaunin Sihiyona yana ba da farin ciki ga kowa a duniya\"\nko \"kowa a duniya yana farin ciki saboda Tsaunin Sihiyona\" (Duba: figs_metonymy da figs_abstractnouns)"
}
]