14 lines
700 B
Plaintext
14 lines
700 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Mugunta zata kashe mai mugunta",
|
|
"body": "An bayyana mugunta kamar mutum ne wanda zai iya kashe mutane. AT:\n\"Mugayen ayyukan mugaye zasu kashe su\" (Duba: figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Waɗanda suka ƙi masu adalci za a hallakar da su",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai la'ane waɗanda suka ƙi\nadalai\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Babu ɗaya daga cikin waɗanda ke neman mafaka wurinsa da za a kaya",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Hakanan za'a iya bayyana shi a cikin tsari mai kyau.\nAT: \"Yahweh zai gafarta wa duk wanda ya dogara gare shi\" (Duba: figs_activepassive da figs_litotes)"
|
|
}
|
|
] |