rachelua_ha_psa_tn/17/13.txt

10 lines
728 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, ka cece ni daga gare su da hannun ka, daga mutanen wannan duniya",
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna bayyana ra'ayoyi masu kama da juna. Maimaitawa yana\nƙara ƙarfi. (Duba: figs_parallelism)\n"
},
{
"title": "Za ka cike wuraren ajiyar mutanenka da arziki",
"body": "Tsohon rubutu yana da wuyar fahimta. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"taskace\" kwatanci ne\nna ƙaunatacce, kuma \"wadatattunku\" yana nufin mutanen da Allah yake ƙauna. AT: \"zaku cika cikunnin mutanen da kuke so da wadata\" ko 2) \"wadatattunku\" yana nufin dukiyar da Allah yake baiwa mutane, \"mutanen wannan duniyar\" AT: \"ku za su cika cikinsu da dukiya mai tarin yawa\" (Duba: figs_idiom da figs_metaphor)"
}
]