rachelua_ha_psa_tn/107/41.txt

18 lines
877 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kuma lura da iyalinsa kamar garken tumaki",
"body": "Anan Dauda ya kwatanta yadda Yahweh yake lura da mutanensa da yadda makiyayi yake lura da garken tumakinsa. Zai yiwu ma'ana sune 1) ya sa lamba mutane cikin iyalai su ƙaru kamar garken tumaki\" ko 2) daukan lura da su kamar makiyayi na lura da tumakinsa\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Masu adalci",
"body": "Wannan na nufin da mutane wanda ke zaune cikin hanyar adalci. AT: \"mutane masu adalci\" ko \"Mutane wanda ke yi abin da ke daidai\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "dukkan mugunta",
"body": "Anan mugaye mutane suna mai da kamar \"mugunta.\" AT: \"dukkan mugaye mutane\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "rufe bakinta",
"body": "Wannan ke nufi da ba a ce wani abu ba a ba da amsa. AT: \"babu abin da zai ce ga Yahweh a ba da amsa\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]