rachelua_ha_psa_tn/110/02.txt

18 lines
1021 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Muhimmin Bayyani: Dauda ya cigaba da magana ga sarkin."
},
{
"title": "Yahweh zai riƙe sandar mulkin ƙarfin",
"body": "Anan Dauda na magana game da Yahweh na shimfiɗa wuri cewa sarkin yana mulki kamar yadda yana riƙe da sandar mulkinsa. AT: \"Yahweh zai shimfiɗa wurin a kan wanda ka ke mulki da iko\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "daga mahaifar asubahi ... kamar raɓa",
"body": "Dauda na bayyana raɓa kamar yadda jariri ga wanda asubahi ya bada haihuwa. AT: \"a cikin safiya ... kamar da raɓa\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "daga mahaifar asubahi ƙuruciyar ka zata zame maka a kamar raɓa",
"body": "Dauda yana gaya wa sarki cewa zaya zama da ƙarfin ƙuruciyar kowace safiya ta wuri kwatanta ta da yadda raɓa ke bayyana da farkon kowace safiya. AT: \"kowace safiya za ka cika da ƙarfin ƙuruciyar ya raya ka dadai kamar da kowace safiya raɓa takan bayyan da ruwa kuma ta rayar da duniya\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]