14 lines
912 B
Plaintext
14 lines
912 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ka ba sarki dokokinka masu adalci",
|
||
"body": "\"Taimaka wa sarki hukunci dai-dai\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "adalcinka kuma ga ɗan sarkin",
|
||
"body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. Anan kalmar \"adalci\" tana nufin yanke\nhukunci na adalci. AT: \"ku ba ɗan sarki adalcinku\" ko \"bawa ɗan sarki damar yin\nmulki da adalci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Dãma duwatsu su fito da salama ... a tuddai kuma su fito da adalci",
|
||
"body": "Mai zabura yayi magana game da mutanen Isra’ila kamar dai su ne duwatsu da tuddai da suke rayuwa a kansu. Yana maganar duwatsu da tuddai kamar su duk ƙasar Isra’ila ne, kamar wannan ƙasar lambu ne mai ba da ’ya’ya, da salama da adalci kamar su’ ya’yan ne. AT: \"Bari mutanen ƙasar su zauna cikin salama ... su yi komai a kan hanya madaidaiciya\"\n(Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche da figs_metaphor)"
|
||
}
|
||
] |