18 lines
884 B
Plaintext
18 lines
884 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ka tsare bawanka kuma daga zunubai marasa kangado",
|
|
"body": "Wannan karin magana yana nuna bawa kamar ana cire shi daga zunuban da ba ya son\naikatawa. AT: \"Hakanan, kare bawanka daga yin\" ko \"Kuma, Ka tabbata cewa\nban aikata ba\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kada ka bari su yi mulki a kaina",
|
|
"body": "An kwatanta zunubai kamar sune sarki wanda zai iya mulkin wani. AT: \"Kada ku\nbari zunubaina su zama kamar sarki wanda yake mulkina\" (Duba: figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka sa maganar baƙina da tunanin zuciyata",
|
|
"body": "Waɗannan maganganun da aka ɗauka tare suna bayyana duk abin da mutum ya faɗa da\ntunani. AT: \"abubuwan da na fada da kuma abubuwan da nake tunani game da\nsu\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " su zama abin karɓa a wurinka",
|
|
"body": "\"karɓi yarda a gabanka\" ko \"a faranta maka\""
|
|
}
|
|
] |