rachelua_ha_psa_tn/135/05.txt

6 lines
279 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma Ubangijinmu yafi dukkan alloli",
"body": "\"Na sani cewa Ubangijinmu yafi dukkan alloli.\" Kasancewa girma fiye da wani abu an yi magana ne kamar kasancewa bisan ta. AT: \"kuma Ubangijinmu yana da girma fiye da dukkan alloli\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]