rachelua_ha_psa_tn/11/03.txt

10 lines
434 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama idan ginshiƙai suka lalace, mene ne adali zai iya yi?",
"body": "Anan \"tushe\" ť na iya nufin doka da oda. Ana tambayar wannan tambaya ta lafazi don ƙara\nƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Mutanen kirki ba za su iya\nyin komai ba yayin da ba a hukunta mugaye lokacin da suka ƙi bin dokoki!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "'ya'yan 'yan adam",
"body": "\"mutuntaka\""
}
]