10 lines
413 B
Plaintext
10 lines
413 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "A fãdar ubanninka 'ya'yanka zasu kasance",
|
||
"body": "'Ya'yan sarki za su naɗa shi sarki, kamar yadda ya maye gurbin kakanninsa."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "waɗanda zaka maida su yarimai a dukkan duniya",
|
||
"body": "Kalmomin “a cikin dukan duniya” ƙari ne kawai don a nanata cewa za su mallaki al’ummai da\nyawa. AT: \"zaku sanya masu mulki akan al'ummomi da yawa\" (Duba: figs_hyperbole)"
|
||
}
|
||
] |