14 lines
540 B
Plaintext
14 lines
540 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ki mance da mutanenki",
|
|
"body": "Marubucin yayi magana game da sarauniyar da baya bin imani da al'adun mutanen garinsu\nkamar tana manta su. AT: \"kada ku bi al'adun mutanenku\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "gidan mahaifinki",
|
|
"body": "Anan kalmar \"gida\" tana nufin dangi. AT: \"danginku\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ta haka sarkin zai yi marmarin kyanki",
|
|
"body": "Wannan hanya ce mai ladabi da za a ce sarki zai so ya kwana da sarauniya a matsayin\nmatarsa. (Duba: figs_euphemism)"
|
|
}
|
|
] |