rachelua_ha_psa_tn/78/52.txt

6 lines
236 B
Plaintext

[
{
"title": "kamar tumaki ... kamar garke",
"body": "Marubucin yayi magana game da Isra'ilawa kamar tumaki. Wannan yana nufin Allah ya kula kuma ya kiyaye mutane kamar yadda makiyayi yake kiwon tumakinsa. (Duba: figs_simile)"
}
]