rachelua_ha_psa_tn/78/38.txt

10 lines
515 B
Plaintext

[
{
"title": "yakan janye fushinsa",
"body": "Asaf yayi magana game da fushin Allah kamar dai mutum ne mai fushi wanda Allah ya riƙe shi don ya hana shi afkawa wanda ya fusata shi. AT: \"bai hukunta su ba duk da cewa\nya yi fushi da su\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "bai tayar da dukkan hasalarsa ba",
"body": "Asaf yayi magana game da fushin Allah kamar wanda yake bacci wanda Allah ya bashi damar\nbacci bai farka ba. AT: \"bai bar kansa ya fusata sosai da su ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]