14 lines
949 B
Plaintext
14 lines
949 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "mutanen da haƙoransu mãsu ne da kibau",
|
|
"body": "Makiyan mashi da kibau ana maganarsu kamar na zakoki hakora. Mai zabura yaci gaba\nda maganar magabtansa kamar zakoki. AT: \"mutanen da ke kashe wasu da\nmashi da kibau kamar yadda zaki ke kashewa da haƙoransu masu kaifi\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "haƙoransu kuma kamar takubba masu kaifi",
|
|
"body": "Harshen yana wakiltar abin da wani ya faɗi, kuma magabta ana maganarsu da munanan\nmaganganu kamar takuba. AT: \"wanda kalmominsa na kama da takuba masu\nkaifi\" ko \"waɗanda ke haifar min da masifa ta hanyar abin da suka faɗa\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ya Yahweh, ka ɗaukaka a bisa sammai",
|
|
"body": "Mai zabura yana roƙon Allah ya nuna cewa ya ɗaukaka. Daukaka shi sama yana nuna\ngirma. AT: \"Allah, ka nuna cewa an ɗaukaka ka sama da sammai\" ko \"Allah, ya\nnuna cewa kai mai girma ne a cikin sammai\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |