10 lines
441 B
Plaintext
10 lines
441 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ya maido da raina",
|
|
"body": "Wannan yana nufin Allah yana sanya mutum mai rauni da gajiya ya zama mai ƙarfi ya sake\nhutawa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "yana bishe ni ta tafarku madaidaita",
|
|
"body": "Nuna wa mutum yadda zai rayu a hanyar da za ta faranta wa Allah rai ana maganarsa kamar\nmakiyayi ne da ke nuna tunkiya madaidaiciyar hanyar da za ta bi. AT: \"Ya nuna\nmin yadda ake rayuwa dai-dai\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |