rachelua_ha_psa_tn/142/03.txt

22 lines
963 B
Plaintext

[
{
"title": "ruhuna ya raunana a cikina",
"body": "\"Na raunana\" ko \"Na musamman karya karfin gwiywa\""
},
{
"title": "ka san tafarkina",
"body": "\"ka sani tafarki da zan kama.\" Marubucin zabura yana magana sai ka ce abin da mutum ya yi sune tafarki wanda wancan mutum ya yi tafiya tare. AT: \"ka san hanyar da ya kammata in yi rayuwa\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "Sun ɗana ɓoyayyen tarko domina a hanyar da nake bi",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da mutane suna son cutan sa sai ka ce suna kokari kama wani dabba da tarko. AT: \"Suna shirya domin duk abin da ina yi su iya mani lahani\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kira gare ka",
"body": "Wannan shine kira domin taimako. AT: \"kira gare ka yanzo domin taimako\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "rabona",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"duk abin da ina so\" ko 2) \"duk abin da nake bukata\" ko 3) \"duk abin da ina da shi.\""
}
]