rachelua_ha_psa_tn/113/03.txt

14 lines
835 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga tasowar rana har zuwa faɗuwarta",
"body": "Wannan jimla na nufin da gabatad da gabas, inda rana ke tasowa, da yamma, inda rana ke faɗuwa. Marubucin ya yi amfani da waɗannan matuka biyu don gabatad da ko'ina a duniya. Duba yadda ka fassara wannan a 50:1. AT: \"ko'ina a duniya\" (Dubi: figs_merism)"
},
{
"title": " sunan Yahweh ya sami yabo",
"body": "Anan kalman \"suna\" na wakiltar Yahweh, da kansa. Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"ya kamata mutane su yi yabon Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy da figs_activepassive) "
},
{
"title": "darajarsa kuma ta wuce gaban sararin sammai",
"body": "Darajar Allah a ke magana game da ita sai ka ce tana da tsawo sosai. AT: \"darajarsa shine mafi girma fiye da sararin sammai\" ko \"darajarsa ya na samu girma\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]