rachelua_ha_psa_tn/28/01.txt

14 lines
753 B
Plaintext

[
{
"title": "zan harɗe da waɗanda ke gangarawa zuwa kabari",
"body": "Ana maganar mutanen da suka mutu kamar suna gangarawa zuwa kabari. AT: \"Zan mutu kamar waɗanda suke cikin kabari\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kaji ƙarar roƙona",
"body": "Anan \"sauti\" yana nufin abubuwan da ya nema. AT: \"Ku ji roƙona mai ƙarfi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tãda hannuwa na zuwa wurinka mai tsarki",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) idan Dauda ya rubuta wannan, to wannan yana nufin alfarwar\nda Allah ya gaya wa mutanensa su kafa don su bauta masa a can, ko kuma 2) idan mutum ya\nrubuta wannan bayan zamanin Dauda, to marubuci yana magana ne game da haikalin da ke Yerusalem. (Duba: translate_symaction)"
}
]