rachelua_ha_psa_tn/104/01.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Kayi sutura da martaba da daraja",
"body": "Kalma nan \"mastaba \" da \"daraja\" suna da ma'ana mai kama kuma suna jadada girman ɗaukaka Yahweh. Suna kwatanta kamar yadda Yahweh na yi sutura kamar tufafi. AT: \"kana da martaba da daraja duk kewaye da kai\" (Dubi: figs_doublet da figs_metaphor) "
},
{
"title": "Ka rufe kanka da haske kamar da sutura ... ka shimfiɗa sammai kamar yadda ake shimfiɗa labulen rumfa",
"body": "An kwatanta Yahweh kamar yadda kasancewa ya rufu da haske sai ka ce hasken wani sutura ne kewaye da shi. AT: \"Kana rufe cikin haske\" (Dubi: figs_simile) ... Anan an kwatanta Allah kamar yadda ake shimfiɗa sammai kamar da wani yakan shimfiɗa alfarwa sa'ad da ana kafa ta. AT: \"ka shimfiɗa sammai kamar wani ya kafa alfarwa\" (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "Ka shimfiɗa katakan fadodinka a kan gajimarai",
"body": "\"Ka gina babba dakunanka a cikin sammai.\" Wannan yana nufi da gidansa na da tsayi sosai da ke daɓe na sama shimfiɗe cikin girgije."
}
]