rachelua_ha_psa_tn/17/01.txt

14 lines
916 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka kasa kunne ga addu'ata daga leɓuna marasa yaudara",
"body": "Maganar \"ba da kunne\" kwatanci ne na sauraro, kuma \"leɓunan da ba yaudara\" wani magana\nne ga mutumin da ba ya yin ƙarya. AT: \"Ku saurari addu'ata domin na yi magana\nba tare da yaudara ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Bari baratarwata ta zo daga wurinka",
"body": "Tabbatarwa daga Allah yana wakiltar Allah yana hukunta wani kuma ya ayyana shi mara laifi. 'Kasancewar' Allah met alama ce ta Allah kansa. AT: \"Bari hujjata ta zo daga gare\nku\" ko \"Bayyana ni mara laifi ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bari idanuwanka su ga abin dake dai-dai",
"body": "Anan \"idanunku\" ť sunaye ne don Allah kansa, kuma \"gani\" kwatanci ne na kulawa da ƙudurin\nyanke shawara yin wani abu. AT: \"don Allah a ga abin da yake dai-dai\" ť ko \"a yi\nabin da yake dai-dai\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]