rachelua_ha_psa_tn/119/31.txt

18 lines
829 B
Plaintext

[
{
"title": "Na manne wa umarnin alƙawarinka",
"body": "Rike tam da su na nufin da kasancewa ɗaure don bin umurnin su. AT: \"Na rike tam umurnin alƙawarinka\" ko \"Ina yin biyayya da umurnin alƙawarinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "umarnin alƙawarinka",
"body": "Wannan na nufin da dokokin Musa."
},
{
"title": "Zan bi hanyoyin dokokinka da gudu",
"body": "Marubucin ya yi magana mayar da hankali ko ɗaure don bin umurrnin dokokin Allah sai ka ce wani yana guduwa aka hanyar. AT: \"Zan ɗaure don biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " ka faɗaɗa zuciyata",
"body": "Wannan shine salon zance. Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Ka taimaki ni samun fahimta mai girma game da dokokinka\" ko 2) ka ba ni marmarin mai girma don biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]