18 lines
895 B
Plaintext
18 lines
895 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Kai ne maɓuyata",
|
|
"body": "Ana magana da Yahweh kamar dai shi amintaccen wuri ne daga harin abokan gaban marubuci. Madadin fassara: \"Kun kasance kamar wurin da zan iya ɓoye kaina daga maƙiyana\" (Duba:"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Zaka zagaye ni da waƙoƙin nasara",
|
|
"body": "Wannan kwatancin a bayyane yana nufin cewa kariyar Yahweh ga marubuci shine sanadin\nwaƙoƙin cin nasara. Madadin fassara: \"Saboda ku zan raira waƙoƙin nasara\" (Duba:"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Zan umarce ka in koya maka hanyar da zaka bi",
|
|
"body": "Yin magana akan madaidaiciyar hanya ana maganarsa kamar wata hanya ce da ya kamata\nmarubuci ya bi. Madadin fassarar: \"yadda ya kamata ku rayu\" (Duba:"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da idanuna a bisanka",
|
|
"body": "Anan “ido na” yana nuni ga hankalin Yahweh. Madadin fassara: \"kuma in ja da hankalina zuwa\ngare ku\" ko \"kuma in kula da ku\" (Duba:"
|
|
}
|
|
] |