18 lines
755 B
Plaintext
18 lines
755 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "na kiyaye zuciyata",
|
|
"body": "Asaf yayi maganar kare zuciyarsa kamar yana tsare birni ko gini daga makiya. AT: \"Na kiyaye tunanina tsarkakakku\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "na wanke hannuwana cikin rashin laifi",
|
|
"body": "Marubucin yayi maganar tsarkakakken kansa kamar ya wanke hannayensa da rashin laifi\nmaimakon ruwa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 26: 6.\nAT: \"ayyukana sun kasance tsarkakakku\" ko \"Na wanke hannuwana don nuna ba\nni da laifi\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Kowacce rana ina shan azaba",
|
|
"body": "\"Kin wahalar dani.\" Duba yadda \"ba a azabtar da su ba\" an fassara a cikin Zabura 73: 4."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "horo kowacce safiya",
|
|
"body": "\"An hukunta ni\""
|
|
}
|
|
] |