18 lines
830 B
Plaintext
18 lines
830 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Muhimmin Bayani:",
|
||
"body": "Wannan nassi yana gabatar da wani hoto mai fasali wanda ake tunanin mai adalci game da\nbishiyar itaciya."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Zai zama kamar itacen da aka dasa a gefen ƙorama",
|
||
"body": "A cikin Littafi Mai Tsarki, ana yawan magana da mutane kamar bishiyoyi. Mutanen da ke jin daɗin shari’ar Yahweh za su iya yin duk abin da Allah yake so su yi kamar yadda itacen da aka dasa ta ruwa yake ba da ’ya’ya masu kyau. AT: \"Zai kasance mai wadata kamar bishiya ...\n'ya'yan itace a lokacinta\" (Duba: figs_simile)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "wanda ya ke bada 'ya'yansa a kan kari",
|
||
"body": "Lafiyayyun bishiyoyi suna ba da 'ya'yansa a kirki a lokacin da suka dace."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ya kan yi nasara a dukkan abin da ya ke yi",
|
||
"body": "\"Zai yi nasara a duk abin da ya yi\""
|
||
}
|
||
] |